Shirin ya kunshi wani horo da aka bai wa 'yan sanda a Najeriya domin kare hakkin jama'a. A Ghana taron da ya hada kasashen duniya da dama aka yi a kan kiwon lafiya. A Njiar an dubi batun samar da wuraren kewayawa ne domin kawo karshen bahaya a bainar jama'a a Damagaram.