A cikin shirin za a ji cewa makiya da manoma na ci-gaba da mayar da martani a Najeriya, biyo bayan sanarwar da gwamnatin jihar Gombe ta yi na dakatar da shigar baki makiyaya da dabbobin zuwa cikin jihar. A Ghana kuwa, hukumomi ne suka yi gargadi kan alkalumma kasa da kasa da ya nuna karuwar aikin yara kanana a kasar.