Cikin shirin akwai martanin 'yan Nijar game da bayanin shugaban gwamnatin Mali na cewa Shugaba Bazoum dan Mali ne. A Najeriya akwai bayanan masana kan sahihancin harkar kudade na Pi. A Ghana matsalar daukar juna biyu tsakanin 'yan mata 'yan makaranta ne ke tayar da hankalin iyaye.