A cikin shirin za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta mayar da martani kan sojojin da suke mika koken kara samun wurin zama da cin hanci da rashawa ke yi a tsakanin manyan dakarun kasar. A Kamru kuwa, 'yan aware na ci gaba da daukar mataka da za su tilasta wa gwamnatin kasar amincewa da bukatarsu ta musayar fursunoni.