A cikin shirin za ku ji martanin 'yan Nijar game da dawo da intanet a kasar da rahoto a game da yadda aka yi shari'ar zargin magudin zaben shugaban kasa a Ghana da rahoto a kan yadda Najeriya ta karbi alluran rigakafin coronar da aka fara yi wa 'yan kasar.