A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan halin da ma'aikatan da suka yi ritaya daga aikin gwamnati ke ciki a Najeriya da rahoto kan dokar neman lasisin rike 'adda' ko rodi a Bamenda Kamaru da rahoto kan tsarin karbar haihuwar mata a asibitocin Jamhuriyar Nijar da rahoto kan yunkurin kafa gwamnati a Mali.