A cikin shirin za a ji cewa Wani matashin kirista a kadunan Najeriya ya rungumik aikin fargar da matasan mabanbantan addinai mahinmancin zamantakewa da zaman lafiya. A Jamhuriyar Nijar kuwa jama'a da dama ne ke maida hankali ga shiga makarantun islamiya inda har wasu suke samun nasarar sauke alkur'ani mai tsarki.