A cikin shirin za a ji cewa Gwamnonin jihohin yankin Arewa maso gabashin Najeriya sun Amince da kaddamar da wata hadaka ta tsaro domin magance matsalolin tsaro da ke addabar yankin a yayin da a share daya hukumomin kiwon lafiya suka bayyana buluwar wata sabuwar cutar mai hana lumfachi a yankin Agadez na Nijar