A cikin shirin za a ji cewa a wani sabon kokari na shawo kan matsalar yadda mutane ke daukar doka a hannunsu hukumar kare hakin jama’a ta Najeriya da hadin guiwar wasu kungiyoyi masu zaman kansu gudanara da wani babban taro wanda ya dora laifin gazawar gwamnatin kasar da fannin shari’a wajen yiwa mutane adalci.