Shirin safe na na DW na 09 ga watan Fabrairun 2016
Ahmed SalisuFebruary 9, 2016
Baya ga labaran duniya, shirin ya kunshi rahotanni inda za a ji cewa jam'iyyar PNDS Tarayya da ke mulki a Nijar ta yaba da kamun ludayin shugaban kasar kan huldodinsa da kasashen ketare.