A cikin shirin za a ji irin kira da shugaban darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya yi kan a tallafawa mutane. Za kuma a ji irin yadda hukumomi a birnin Legas na Najeriya suka dauki matakai na saukaka harkokin sufuri don samun saukin zirga-zirga.