Tsohon mai bai wa shugaba Donald Trump shawara kan harkokin tsaro Michael Flynn, ya amsa laifin yin karya dangane da sa bakin kasar Rasha cikin zaben shugaban kasa da ya gabata. Jami'ai 'yan sanda a Jamus na binciken wani kunshi da aka samu a birnin Potsdam.