Shirin safe na sashen Hausa na DW 13 ga watan Yuni 2015
Lateefa Mustapha Ja'afarJune 13, 2015
A cikin shirin bayan Labaran Duniya a kwai shirinmu na Afirka a Mako da ke yin nazari kann muhimman abubuwan da suka faru a nahiyarmu ta Afirka a Mako mai karewwa, inda za ku ji batun rikicin zaben shugabannin majalisun dokoki a Najeriya da sauran rahotanni.