Cikin shirin za a ji a Najeriya wata kungiya ta fara fadakar da matasa kan hadarin harkar bangar siyasa domin rage yawan samari da ‘yan mata wadanda ke zama 'yan barandan siyasa. A Nijar kuwa gidajen radiyo ne suka yi wani taron da ya hada 'yan jaridan kasar da najeriya don musayar bayanan bunkasa kasashen biyu.