Cikin shirin za a ji yadda ake shirin duba matsalolin ilimin jami'a a Nijar. A Najeriya kungiyar mabiya addinin Kirista ce ta ce tura ya kai bango game da kisan 'ya'yanta da ake yi a kasar. gidauniyar Dangote ta tallafa wa mata masu fama da rayuwa da jarin kama sana'o'i a Katsina.