A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan kiran da gwamnatin Jamus ta yi wa mahukuntan Najeriya kan ssu gudanar da bincike dangane da zargin sojojin kasar da zubar da ciki ga mata a sansanonin 'yan gudun hijira da ke jihar Bornon Najeriyar.