A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya ana cikin halin fargaba bayan da 'yan bindiga suka far wa ayarin motocin maniyyatan hajjin bana da suka taso daga garin Isa zuwa birnin Sokoto. A Amirka kuwa an gudanar da musabakar Alkur'ani mai tsarki irinta ta farko.