A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan watsi da zargin cewa dan takarar shugaban kasa na PNDS Tarayya Bazoum Mohammed ba dan Nijar ba ne da rahoto kan martanin 'yan Najeriya kan amsa kiran da Shugaba Buhari ya yi na gurfana a gaban majalisar kasar da rahoto kan yunkurin girke tsarin mulki irin na Tarayya, Federalism, a Libya.