A cikin shirin za aji cewa ana fuskantar tumka da walwala da ma takon saka game da yaki da cutar coronavirus a Najeriya, tsakanin gwamnatin tarayya da wasu gwamnatocin jihohin kasar, a Jamhuriyar Nijar kuwa masu sayar da Kaji da Zabi da ake amfani da su wajen abincin Sallah ne suka fara baje hajarsu a kasuwanni daban-daban a ke birnin Yamai.