A cikin shirin bayan labaran duniya za a ji cewa wasu kungiyoyin kare hakin bani Adama a Najeriya sun fito yin zanga-zanagar lumana kenan da zummar tankwaso hankalin hukumomin kasar kan batun kare 'yancin yara kanana, a yayin da a Jamhuriyar Nijar kuwa sarakunan gargajiya da Maluman adinai kan yadda adininan kan iya taka rawa wajen inganta rayuwar yara.